Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Nuhu waɗanda suka fito daga jirgi su ne Shem, da Ham, da Yafet. Ham shi ne mahaifin Kan'ana.

Karanta cikakken babi Far 9

gani Far 9:18 a cikin mahallin