Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka fito da kowane abu mai rai tare da kai, dukan talikai, wato tsuntsaye, da dabbobi, da kowane abu mai rarrafen da yake rarrafe bisa ƙasa, domin su hayayyafa su kuma riɓaɓɓanya a duniya.”

Karanta cikakken babi Far 8

gani Far 8:17 a cikin mahallin