Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta fari ga wata na fari na shekara ta ɗari shida da ɗaya na Nuhu, ruwa ya ƙafe a duniya. Sai Nuhu ya buɗe murfin jirgin, ya duba, sai ga ƙasa busasshiya.

Karanta cikakken babi Far 8

gani Far 8:13 a cikin mahallin