Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 50:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma dukan iyalin gidan Yusufu, da 'yan'uwansa, da iyalin gidan mahaifinsa. Sai 'yan ƙananansu, da garkunan awaki da na tumaki, da garkunan shanunsu, aka bari a ƙasar Goshen.

Karanta cikakken babi Far 50

gani Far 50:8 a cikin mahallin