Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 50:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Sa'ad da mahaifina yake bakin mutuwa, ya sa ni in yi masa alkawari, cewa zan binne shi a kabarin da ya haƙa wa kansa a ƙasar Kan'ana.’ Don haka in ya yarda ya bar ni in je in binne mahaifina, sa'an nan in komo.”

Karanta cikakken babi Far 50

gani Far 50:5 a cikin mahallin