Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 50:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu kuwa ya ce wa 'yan'uwansa, “Ina gab da mutuwa, amma lalle Allah zai ziyarce ku, zai kuwa haurar da ku daga wannan ƙasa zuwa ƙasar da ya rantse wa Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu.”

Karanta cikakken babi Far 50

gani Far 50:24 a cikin mahallin