Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 50:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da 'yan'uwan Yusufu suka ga mahaifinsu ya rasu, suka ce, “Mai yiwuwa ne Yusufu zai ƙi jininmu, ya sāka mana dukan muguntar da muka yi masa.”

Karanta cikakken babi Far 50

gani Far 50:15 a cikin mahallin