Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 50:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ka'aniyawa mazaunan ƙasar, suka ga makokin da aka yi a farfajiyar masussukar Atad, sai suka ce, “Wannan makoki mai zafi ne ga Masarawa.” Don haka aka sa wa wurin suna Abel-mizrayim, wanda yake wajen Urdun.

Karanta cikakken babi Far 50

gani Far 50:11 a cikin mahallin