Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 48:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila ya miƙa hannunsa na dama, ya ɗora bisa kan Ifraimu wanda yake ƙarami, hannunsa na hagu kuma bisa kan Manassa, yana harɗe da hannuwansa, gama Manassa shi ne ɗan fari.

Karanta cikakken babi Far 48

gani Far 48:14 a cikin mahallin