Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 47:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da lokaci ya gabato da Isra'ila zai mutu, ya kira ɗansa Yusufu ya ce masa, “Idan zan sami tagomashi a idonka, ka sa hannunka a ƙarƙashin cinyata, ka ɗau alkawari za ka aikata mini aminci da gaskiya. Kada ka binne ni a Masar,

Karanta cikakken babi Far 47

gani Far 47:29 a cikin mahallin