Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 47:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yusufu ya kafa doka daga wannan rana har wa yau game da ƙasar Masar wadda ta ce, Fir'auna zai sami kashi ɗaya daga cikin biyar, sai dai gonakin firistoci kaɗai ne ba su zama na Fir'auna ba.

Karanta cikakken babi Far 47

gani Far 47:26 a cikin mahallin