Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 46:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne sunayen 'ya'ya maza na Isra'ila, wato Yakubu, waɗanda suka iso Masar. Ra'ubainu, ɗan farin Yakubu.

Karanta cikakken babi Far 46

gani Far 46:8 a cikin mahallin