Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 46:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma kora shanunsu, suka ɗauki kayayyakinsu waɗanda suka samu a ƙasar Kan'ana, suka iso Masar, Yakubu da zuriyarsa duka,

Karanta cikakken babi Far 46

gani Far 46:6 a cikin mahallin