Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 46:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku ce, ‘Ranka ya daɗe, mu makiyayan shanu ne tun muna 'yan yara har zuwa yau, da mu da kakanninmu,’ don ku sami wurin zama a ƙasar Goshen, gama kowane makiyayi abin ƙyama ne ga Masarawa.”

Karanta cikakken babi Far 46

gani Far 46:34 a cikin mahallin