Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 46:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu ya ce wa 'yan'uwansa da iyalin gidan mahaifinsa, “Zan tafi in faɗa wa Fir'auna, in ce masa, ‘'yan'uwana da iyalin gidan mahaifina, waɗanda dā yake a ƙasar Kan'ana, sun zo wurina,)

Karanta cikakken babi Far 46

gani Far 46:31 a cikin mahallin