Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 46:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Yahuza, maza, su ne Er, da Onan, da Shela, da Feresa, da Zera, (amma Er da Onan suka rasu a ƙasar Kan'ana). 'Ya'yan Feresa, maza kuwa, su ne Hesruna da Hamul.

Karanta cikakken babi Far 46

gani Far 46:12 a cikin mahallin