Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 45:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu ya ce wa 'yan'uwansa. “Ku matso kusa da ni, ina roƙonku.” Suka matso kusa. Sai ya ce, “Ni ne ɗan'uwanku, Yusufu, wanda kuka sayar zuwa Masar.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:4 a cikin mahallin