Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 45:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga mahaifinsa kuwa ya aika da jakai goma ɗauke da kyawawan abubuwa na Masar, da jakai mata goma ɗauke da tsaba, da kuma abinci da guzurin hanya saboda mahaifinsa.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:23 a cikin mahallin