Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 45:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da labari ya kai gidan Fir'auna cewa, “'Yan'uwan Yusufu sun zo,” abin ya yi wa Fir'auna da fādawansa daɗi ƙwarai.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:16 a cikin mahallin