Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 45:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yusufu ya rungumi ɗan'uwansa Biliyaminu ya yi ta kuka, Biliyaminu ma ya yi kuka a bisa kafaɗun Yusufu.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:14 a cikin mahallin