Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 44:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai muka ce, ‘Ba za mu iya gangarawa ba, amma idan autanmu zai tafi tare da mu, za mu gangara, gama ba dama mu ga fuskar mutumin sai ko autanmu yana tare da mu.’

Karanta cikakken babi Far 44

gani Far 44:26 a cikin mahallin