Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 44:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ranka ya daɗe, muka kuwa ce, ‘Saurayin ba zai iya rabuwa da mahaifinsa ba, gama in ya rabu da mahaifinsa, mahaifinsa zai mutu.’

Karanta cikakken babi Far 44

gani Far 44:22 a cikin mahallin