Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 43:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka amsa, “Ai, mutumin ne ya yi ta tambayar labarinmu da na danginmu, yana cewa, ‘Mahaifinku yana da rai har yanzu? Kuna kuma da wani ɗan'uwa?’ Abin da muka faɗa masa amsoshi ne na waɗannan tambayoyi. Ta ƙaƙa za mu iya sani zai ce, ‘Ku zo da ɗan'uwanku’?”

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:7 a cikin mahallin