Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 43:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga teburin da yake a gabansa aka riƙa ɗibar rabonsu ana kai musu, amma rabon Biliyaminu ya yi biyar ɗin na kowannensu. Suka kuwa sha, suka yi murna tare da shi.

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:34 a cikin mahallin