Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 43:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya amsa ya ce, “Salama na tare da ku, kada ku ji tsoro, Allahnku da Allah na mahaifinku ne kaɗai ya sa muku dukiyar cikin tayakanku. Na karɓi kuɗinku.” Sai ya fito musu da Saminu.

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:23 a cikin mahallin