Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 41:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka da safe, hankalinsa ya tashi, sai ya aika aka kirawo dukan bokayen Masar da dukan masu hikimar Masar, Fir'auna kuwa ya faɗa musu mafarkansa, amma ba wanda ya iya fassara masa su.

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:8 a cikin mahallin