Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 40:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta uku, wadda take ranar haihuwar Fir'auna, Fir'auna ya yi wa dukan bayinsa biki, sai ya kawo shugaban masu shayarwa da shugaban masu tuya a gaban fādawansa.

Karanta cikakken babi Far 40

gani Far 40:20 a cikin mahallin