Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 40:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da shugaban masu tuya ya ga fassarar tana da kyau, sai ya ce wa Yusufu, “Ni ma cikin nawa mafarki, na ga kwanduna uku na waina a bisa kaina.

Karanta cikakken babi Far 40

gani Far 40:16 a cikin mahallin