Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In da ka yi daidai, ai, da ka yi murmushi. Amma tun da ka yi mugunta, to, zunubi zai yi fakonka don ya rinjaye ka kamar naman jeji. Yana so ya mallake ka, amma tilas ne ka rinjaye shi.”

Karanta cikakken babi Far 4

gani Far 4:7 a cikin mahallin