Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 4:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma Adamu ya san matarsa, ta kuwa haifi ɗa, ta raɗa masa suna Shitu, gama ta ce, “Allah ya arzuta ni da ɗa maimakon Habila wanda Kayinu ya kashe.”

Karanta cikakken babi Far 4

gani Far 4:25 a cikin mahallin