Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zulai kuwa ta haifi Tubal-kayinu, shi ne asalin maƙeran dukan kayayyakin tagulla da na baƙin ƙarfe. Sunan 'yar'uwar Tubalkayinu Na'ama ne.

Karanta cikakken babi Far 4

gani Far 4:22 a cikin mahallin