Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An haifa wa Anuhu ɗa, wato Airad. Airad ya haifi Mehuyayel, Mehuyayel kuwa ya haifi Metushayel, Metushayel kuma ya haifi Lamek.

Karanta cikakken babi Far 4

gani Far 4:18 a cikin mahallin