Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 39:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bar dukan abin da yake da shi a hannun Yusufu. Tun da ya same shi, ba ruwansa da kome, sai dai abincin da zai ci.Yusufu fa kyakkyawa ne mai kyan gani.

Karanta cikakken babi Far 39

gani Far 39:6 a cikin mahallin