Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 39:13-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Da ta ga ya bar rigarsa a hannunta ya gudu, ya fita waje,

14. sai ta yi kira ga mutanen gidan, ta ce musu, “Ku duba ku gani, ya kawo mana Ba'ibrane ya ci mutuncinmu. Ya zo wurina don ya kwana da ni, sai na yi ihu da Æ™arfi.

15. Da ya ji na ta da murya na yi ihu, ya kuwa gudu ya bar rigarsa, ya fita waje.”

16. Ta ajiye rigar a wurinta har maigidansa ya komo.

Karanta cikakken babi Far 39