Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 37:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma ɗauki rigan nan mai ado, suka kawo ta ga mahaifinsu, suka ce, “Ga abar da muka samu, duba ka gani, ta ɗanka ce, ko kuwa?”

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:32 a cikin mahallin