Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 37:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Madayanawa, fatake, suna wucewa, sai suka jawo Yusufu suka fitar da shi daga cikin rijiyar suka sayar wa Isma'ilawa a bakin azurfa ashirin, aka kuwa tafi da Yusufu zuwa Masar.

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:28 a cikin mahallin