Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 37:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne tarihin zuriyar Yakubu.Yusufu yana da shekara goma sha bakwai sa'ad da ya zama makiyayin garke tare da 'yan'uwansa, ɗan ƙanƙanen yaro ne a tsakanin 'ya'ya maza na Bilha da Zilfa matan mahaifinsa. Sai Yusufu ya kawo labarin munanan abubuwa da 'yan'uwansa suke yi a wurin mahaifinsa,

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:2 a cikin mahallin