Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 37:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mahaifinsa ya ce, “Tafi yanzu, ka dubo lafiyar 'yan'uwanka da ta garken, ka kawo mini labarinsu.” Saboda haka, ya aike shi daga kwarin Hebron.Da Yusufu ya isa Shekem,

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:14 a cikin mahallin