Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 36:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ba'al-hanan ɗan Akbor ya rasu, sai Hadad ya ci sarauta a bayansa, sunan birninsa Fau, sunan matarsa kuwa Mehetabel 'yar Matred, 'yar Mezahab.

Karanta cikakken babi Far 36

gani Far 36:39 a cikin mahallin