Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 35:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ishaku ya ja numfashinsa na ƙarshe, ya rasu, aka kuwa kai shi ga jama'arsa waɗanda suka riga shi, da kyakkyawan tsufa cike da kwanaki, 'ya'yansa Isuwa da Yakubu suka binne shi.

Karanta cikakken babi Far 35

gani Far 35:29 a cikin mahallin