Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 35:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin da Isra'ila yake zaune a ƙasar, Ra'ubainu ya je ya kwana da Bilha kwarkwarar mahaifinsa, Isra'ila kuwa ya sami labari.'Ya'yan Isra'ila, maza, su goma sha biyu ne.

Karanta cikakken babi Far 35

gani Far 35:22 a cikin mahallin