Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 34:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Yakubu, maza, kuwa sa'ad da suka komo daga saura, da suka ji yadda aka yi, sai suka hasala, abin ya ba su haushi ƙwarai, don Shekem ya yi aikin wauta ga Isra'ila da ya kwana da 'yar Yakubu. Gama irin wannan abu, bai kamata a yi shi ba.

Karanta cikakken babi Far 34

gani Far 34:7 a cikin mahallin