Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 34:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta uku, sa'ad da jikunansu suka yi tsami, biyu daga cikin 'ya'yan Yakubu, Saminu da Lawi, 'yan'uwan Dinatu, suka ɗauki takubansu suka fāɗa wa birnin ba labari, suka karkashe mazajen duka.

Karanta cikakken babi Far 34

gani Far 34:25 a cikin mahallin