Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 33:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isuwa kuwa ya ce, “Ina manufarka da duk waɗannan ƙungiyoyi da na gamu da su?”Yakubu ya amsa, ya ce, “Ina neman tagomashi ne a idon shugabana.”

Karanta cikakken babi Far 33

gani Far 33:8 a cikin mahallin