Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 33:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina roƙonka, ka karɓi kyautar da na kawo maka, gama Allah ya yi mini alheri matuƙa, gama ina da abin da ya ishe ni.” Da haka Yakubu ya i masa, Isuwa kuwa ya karɓa.

Karanta cikakken babi Far 33

gani Far 33:11 a cikin mahallin