Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jakadun kuwa suka komo wurin Yakubu, suka ce, “Mun je wurin ɗan'uwanka Isuwa, yana kuwa zuwa ya tarye ka da mutum arbaminya tare da shi.”

Karanta cikakken babi Far 32

gani Far 32:6 a cikin mahallin