Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 31:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sassafe, Laban ya tashi ya sumbaci jikokinsa, da 'ya'yansa mata, ya sa musu albarka. Sa'an nan ya tashi ya koma gida.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:55 a cikin mahallin