Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 31:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu ya ce wa iyalinsa, “Ku tattara duwatsu.” Sai suka ɗauki duwatsu, suka tsiba, suka kuwa ci abinci kusa da tsibin.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:46 a cikin mahallin