Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 31:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa ce, ‘Ta da idanunka ka gani, dukan bunsuran da suke hawan awaki masu sofane ne, dabbare-dabbare da roɗi-roɗi, gama na ga dukan abin da Laban yake yi maka.

Karanta cikakken babi Far 31

gani Far 31:12 a cikin mahallin