Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 30:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Rahila ta ce, “Da gawurtacciyar kokawa na yi kokawa da 'yar'uwata, har na yi rinjaye,” sai ta raɗa masa suna Naftali.

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:8 a cikin mahallin